Akwai matan da basa jin sha’awa ko basa jin dadin saduwa, ko ni’imarsu ta dauke gaba daya. To yadda za’a magance wannan matsala shine amfani da wannan hadi da zamu ambata.
A samu abubuwa kamar haka;
– Zangarniyar zogale,da ya’yanta gadaya
– Kanunfari
– Citta
– Masoro
– Kinba
Yadda za’a hada su :
Zaki dakesu guri daya su zama gari,sai ki rinka shan wannan hadi a shayi safe da yamma,ki gwada ki gani, yana kara dadin da mai gida zai gamsu sannan kuma zaki rinka cin dabino (ajuwa) mai kyau tare da kwakwa zaki sha mamaki. In sha Allah za ki ga canji