Abinda da yake tada hankalin maigida shine yaji gaba daya baya jin dadin yin jima’i da matarsa. Faruwar yana sanya maigida ya fara tunanin karo wata mai-dakin domin samun biyan bukatar sa a wajen ta.

Ni’imar mace tana Kasancewa sanadi ko kuma wata sila ta dorewar zamantakewar ta da maigidanta. Don haka duk wata hanya da zaki bi wajen samun kanki cikin dauwamamiyar ni’ima, ya rage naki.

Kayan hadin sune ;

– Cucumba
– Ganyen zogale
Madara
Zuma

Yadda Za’a hada ;

Zaki samu cucumba sai ki yanka kana kana sai ki kawo ganyen zogalenki ki hadasu ki tafasa sai ki tace ruwa sai ki zuba zuma da madara ki juya ki rika sha har ya kare.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *