Kamar yadda kowacce mace ta sani cewa Ni’ima ita ce tunkaho da take da ita koda a wajen kowane ne, walau mace ko namiji ne. Kuma wanzuwar ni’ima ga mace kariya ce a wurin ta wajen kamuwa da cututtukan da suka hada da sanyin mara.

Akwai hanyoyi da dama da mace zata bi ta magance matsalolin da suke damunta ba tare da wani yaji, ko kuma yaga abinda yake damunta ba, wannan hanya ta samun bayanai ta kafar sadarwa, yana daya daga cikin su. Don haka amfani da ita ta hanyar data dace, abu ne daya kamata kowa ya fahimta.

Kayan hadin da za’a nema sune kamar haka :

– Furen albabunaj
– Garin habbatus sauda

Bayani Dangane da Yadda Za’a Hada :

Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri daya ki tafasa ki tace ruwan ki dunga shan ruwan, in sha Allah zaki ji maranki ta saki.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *