Ciwon sanyi babbar illa ce ga rayuwar dan adam maza da mata, musamman jinsin mata, sakamakon yana haifar musu matsaloli sama da yadda yake haifarwa ga maza. Magance wannan matsalar da gaggawa ita ce mafi sauki wajen tabbatar da ganin an kare kai daga dukkan nau’ikan sauran cututtuka da sanyi yake haifarwa.

Zaki nemi kayan hadi kamar haka:

– Ganyen sanamaki
– Garin tafarnuwa
– Garin habbatus sauda
– Garin kanunfari
– Zuma

Yadda zakiyi wannan hadi :

Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri daya ki gauraya ki zuba a cikin Zuma ki juya ki dunga sha safe da yamma.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *