Idan mace tanason nonuwanta su girma sosai, kamar wadda aka hurawa iska, domin jin dadi wajen saduwa da ita, da kuma lokacin da ake wasan motsa sha’awa tsakaninta da maigida, to lallai wannan babban hadi zaiyi tasiri sosai.
A sakamakon yanayi gaba daya ya sauya, ta mahanga daban daban, a bangare na rayuwar iyali ma’ana rayuwar miji da mata, hakan yana nuna cewa mace sai tayi kyakkyawan shiri wajen tabbatar da inganci data take dashi wajen miji ta suffofi daban daban.
Wannan hadin zai bada gudunmawa sosai wajen cikowar nono, a tare da girmansu wajen mace.
Abubuwan da za’a nema sune :
– Garin aya
– Garin alkama
– Garin gero
Yadda zakiyi wannan hadi :
Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri daya ki dunga dama kunu kina sha.