Jin zafi lokacin saduwa da iyali wata alama ce da take nuni da faruwa, aukuwa, ko kuma tabbacin wani yanayi na rashin jituwa tsakanin ni’imar mace da karfin sha’awar dake tattare da ita, ko kuma mijinta.

Wannan yanayi yana haifar da abubuwa da dama wadanda suke sanya aji rashin gamsuwa lokacin da ake jima’i, wanda yana zama wani dalili ko kuma sila da take haifar da sabani ko kuma mutuwar aure tsakanin ma’aurata.

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;

– Kanunfari
– Mazarkwaila
– Man shanu
– Kayan kamshi

Bayanin yadda za’a hada :

Zaki nemi kayan hadi sai ki tafasa sai ki tace ki dunga sha har tsawon lokacin da wannan hadi zai kare, kamar akalla kina da hadin har na tsawon sati daya, ko kuma sati biyu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *