Sha’awa tana zama masifa a wurin Dan Adam musamman idan tana haddasa aikata alfasha, ko kuma wadansu munanan ayyukan da suke abin kyama cikin addini, da kuma al’umma baki daya.

Sha’awa, haka zalika kuma tana daya daga cikin alamun lafiyayyen mutum, mace ko namiji ta hanyoyi da dama, tun daga kan wasa kafin jima’i har zuwa lokacin da ake jima’i domin samun ishesshiyar gamsuwa.

Shafin mismob yayi muku kadan daga cikin karin haske dangane da sha’awa, bisa wannan dalili ne yasa zamu kawo muku hanyar da zaku bi domin magance wannan matsalar ta fuskoki da dama.

Zaki nemi kayan hadi kamar haka:

~ Garin habbatus sauda
~ Garin yansun
~ Man yansun

Bayanin Yadda Za’a Hada:

Zaki samu garin habba da garin yansun ki hadesu guri daya ki tafasa idan ya tafasa sai ki tace ruwan ki zuba man yansun din a cikin ruwan ki juya sai ki dunga sha, ki yawaita shan kuma zaki sha na tsawon sati biyu, bayan sati biyu sai ki min magana.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *