Ciwon nono wani nau’i ne daga cikin cututtuka dake addabar mata, musamman wadanda suke da shekaru daga talatin 30 zuwa sama da haka. Ciwon nono, kamar yadda wasu ke kiransa da “Sankaran mama” yana haifar da rashin kuzari ga mata da yawa, da kuma wasu abubuwan daban.

Duk wacce take fama da ciwon nono, babban abinda zata saka a gaba shine, tabbatuwar ta samu lafiya, musamman idan tana shayarwa.

Zaki nemi kayan hadi kamar haka ;

– Garin shammar
– Garin hulba
– Ganyen jirjir
– Zuma

Bayanin Yadda Za’a Hada ;

Zaki samu dukkan kayan hadin da aka lissafo a sama, sannan sai ki tafasa su duka a cikin abinda kika ga yafi sauki, ki zuba zuma a ciki ki dunga sha har tsawon lokacin da wannan hadi zai kare.

Allah yasa mu dace. AMEEN.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *