Mutane da dama suna fama da matsalar saurin inzali a lokacin da basu bukatar hakan, wanda yana iya zama babbar matsala a garesu ta fannonin rayuwarsu da dama.
Idan har mutum ya tsinci kansa a irin wannan hali, to ba shiru zakayi ba, kamata yayi ace ka nemi hanya mafi sauki da inganci, tare da neman shawarar masana a bangaren.
Don haka duk wanda yake da wannan damuwa, to ka gwada wannan hadin. Ka nemi Garin wani magani ana kiransa da suna KAMOUN ka gaurayashi da Man shanu, ka rika shafawa ajikin al’aurarka, Minti 20 kafin kaje wajen Matarka.
Idan zakaje wajen Matar taka sai ka samu ruwan dumi ka wanke al’aurarka sosai, Sannan kaje.
Insha Allahu za’a dace.