Kasancewa mace mai ni’ima a cikin mata babbar daraja ce da Allah yake yiwa wasu a cikin bayinsa, ba don sunfi wasu karfin imani ko aiki da tsoron Allah ba, a’a sai dai kawai haka yaso.

Sannan kuma kowanne namiji yana son matarsa ta kasance cikin ni’ima domin jindadin su wajen yin jima’i. Don haka Idan har mace tana maigida yana kuka da ihu na dadi a lokacin da yake saduwa da ita, ga wani babban hadi mai inganci da zatayi amfani dashi.

Zaki nemi kayan hadi kamar haka :

– Garin kurkum
– Garin kanunfari
– Garin dabino
– Garin habbatus sauda
– Zuma

Bayanin Yadda Za’a Hada :

Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri daya ki gauraya ki zuba a cikin Zuma ki juya ki dunga sha.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *