Bushewar gaba tana daya daga cikin alamomin rashin ni’ima, bisa dalili akan cewa, mace mai ni’ima ce kadai gabanta kullum yake kamar yadda ake bukata. Don haka dukkan macen da take fama da wannan matsalar, to akwai mafitar da zata bi domin tabbatar da an rabu da hakan.

Bayan haka kuma akwai wasu tarin fa’idodi da mace zata bi wajen gujewa bushewar gaba, amma za’ayi bayanin sa a wani lokacin idan Allah ya kaimu da rai da lafiya.

Zaki nemi kayan hadi kamar haka:

– Asuwankin mata
– Gyadar mata
– Dabino
– Kanunfari
– Aya
– Mazarkwaila
– Idon zakara
– Madara peak

Yadda Za’a Hada :

Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki ta dakawa har su hade sai ki dunga diba kina zubawa a madara kina sha.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *