Abubuwa da dama ne suke jawo nonon mace su zube tamkar wacce tayi shekaru da daina haihuwa. Kuma abin mamakin ma shine za’a same su shekarun su gaba daya basu kai sun kawo ba, ma’ana masu kananun shekaru ne.

A lokacin da wannan yanayi ya faru ga mace, hatta abokanta ma sai ajinta ya sauka a wurin su, ballantana maigida wanda kowanne gyara saboda shi ake.

A shawarance, yana da kyau kiyi shiri wajen yakar zubewar nononki, da tabbatar da ganin ya taso sosai da sosai.

zaki nemi kayan hadi kamar haka ;

– Garin hulba
– Garin waken soya
– Garin gyada

Yadda Za’a Hada;

Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu wuri guda, sannan ki gauraya da abu mai tsafta. Ki ringa diba kina sha da madara peak.
Da yardar Allah zaki ga sauyi a nonon ki.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *