Wannan wata irin tsaraba ce mai banmamaki musamman ga ‘yan mata masu niyyar aure, ko amarya, kai harma da uwargida sarautar mata, shi wannan hadin yana kara ni’ima da nishadi sannan kuma yana magance matsalolin da ke rage martabar mace yana kuma sa juriya yanda akeyi shine:

– Karas sai ki yayyankashi kanana-kanana sai ki shanyashi ya
bushe.

– Zangarniyar zogale kwara daya1.

– Garin jir-jir na asali.

– Garin dabino.

– Rumzali.

Sai ki hada su guri daya ki dakesu sai sunyi laushi sai ki hada da mazankwaila sai ki rinka sha karamin cokali da nono dau
daya a rana shima wannan hadin yana da kyau

DAN GYARAN GABAN MACEN DA TA HAIHU

Wannan wani bayani ne mai muhimmanci musamman ga
matar data haihu takeson gyaran jikinta da kuma matsewar jikinta ko gabanta cikin sauki, sannan kuma zai kame jijiyonda suka saki, kuma yana maido da martabar ‘ya mace kuma gaskiya wannan hadine mai ban mamaki yanda za’ayi shine sai a samu.

– ‘Ya’yan bagaruwa
– Gishiri

Wannan wurin masu kayan magani zaki samu insha Allah sai a tafasa sosai bayan ya huce sai a rinka zama cikin wannan hadin mai albarka, har tsawon sati biyu (2) sannan kuma sai ki hada da zuma da man zaitun da habba kina matsi dashi..

Sai ki zauta mai gida da wannan hadin.

MATSALOLIN DA AKE SAMU WURIN JIMA’I

– Babbar matsala ce saurin tashi da zarar namiji ya kawo maniyi sai ya sauka domin shi ya gamsu sai ya bar matsala cikin matsananciya bukatuwa.

– Domin kuwa ya bar ta a kan
Rabin hanya kuma komai na iya faduwa idan hakan ya ci gaba.

– Hanyar warware matsalar itace ya bar jikinsa a like da Nata domin ita ma ta biya tata bukatar kamar yadda ya biya nashi na kanshi.

– Rashin kulawa da bukatun mace wurin jima’i wannan kan kawo mace ta samu halin ko in kula ta yadda ma ba zata kula da bukatun mijin ba wanda zai iya haddasa tabarbarewar zaman aure har ya Kai ga rabuwa.

– Rashin jawo hankalin juna wajen jima’i ta yadda za a tayar wa juna sha’awa kafin Fara jima’i wato shafe-shafe jikin juna.

– Karancin sha’awa da rashin saurin kawo ruwan maniyyi Ana iya magance wannan ta hanyar yin wasa sossai kafin jima’i domin yin.

– RAUNIN MIKEWAR AZZAKARI

Wannan na faruwa ne saboda abubuwan da dama wadanda za’a iya magance su ne idan an ga likita.

– KANKANTAR AZZAKARI

Wannan halitta ce da za’a iya magance matsalarta idan akwai soyayya tare da fahimtar juna domin akwai hanyoyi jima’i da zai iya taimakawa wajen saukaka wannan matsala.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *