Wannan sirri yana kara matse gaban macce ya kara mata ni’ima sosai, har ma tafi sauran mata cika da kuma kaseta.
SIRRINA NA DAYA
Kisamu bawon bagaruwa kidafa kirinka sit bath dashi mace mejego ko macen datajita a bude koda budurwace.
SIRRIN NA BIYU
Kisamu garin xogale da kwaro da man kadanya da man shanu da man xogale ki hada kicakudasu su hade jikinsu sai kirinka insert da la.asar xuwa magrib ko isha.i.
SIRRIN NA UKU
Kisamu furen tunfafiya da yayan bagaruwa d garafuni kitasfa ruwan ya huce ykoma dan dumi kirinka yin tsarki dasu.
SIRRIN NA HUDU
Kisamu ganyen magarya da bagaruwa ki tafasa kitace sai ki xuba turarem miski a ciki ki rinka sit bath d tsarki
SIRRIN NA BIYAR
Kisamu lalle 1cup ki dafa kirinka sit bath dashi.
SIRRIN NA SHIDA
Ki samu xuma ki rinka dangwalowa kina insert nata, sanna kisamu man zaitun da beby oil ki rinka shafawa a kasan HQ xakiga gyara
SIRRIN NA BAWKAI
Ki samu tagargaje ki daka kidama cikin ruwa ki rinka wanke HQ, sanna kisaka xuma.
bayan nan kuma idan xako kwanta sekiyi insert n almiski orginal.
SIRRIN NA TAKWAS
Ki samu nonon rakumi da garin ridi sai ki hada ki rinka sha akai akai.
SIRRIN NA TARA
Ki samu man hulba da pure madara ta shanu kota ruwa peak da xuma kadan ki hada ki rinka sha kafin barci d 3haurs
SIRRIN NA GOMA
Ki sami kankana da madara ki tace kisata a fridge kita sha.
kirinka hada gurji da xuma d madara ki sha..
kirinka kunun aya dayaji kayan kamshi.
yawaeta cin kayan marmari da kayan lambu..
sanan kirinka amfani da sabulun zaitun da habba.
yawaita amfani da ruwan dumi lokaci sanyi xaki iya amfani dana rijiya ko bamfamo saboda bayada sanyi.
Daukewar sha’awa
ki samu nonon rakumi da garin kanumfari ki hadasu kisa rabin karamin cokali na kanumfari da kofi 1 nabi nonin rakumi…ki rinka sha safe da yamma.