Rashin gamsuwa yayin da ake yin jima’i a tsakanin ma’aurata wani abu ne da yake sanya sakewar gwiwwa, sannan a samu kai cikin rashin jin dadin raya sunnah. Bisa wannan dalili ya kamata magidanta su san abubuwan da suke haifar da hakan.

Abubuwan suna da yawa amma ga kadan daga cikin su, idan mace tana ciwon sanyi hakan zai sa ta kasa gamsuwa da mijinta.

Ga wasu daga cikin alamomin kamar haka;

1. Fitar kuraje a gaban mace.

2. Fitar da farin ruwa a gaban macec.

3. Jin zafi lokacin saduwar aure.

4. Fitar fitsari da zafi.

5. Ciwon gabbai

6. Ciwon kai mai tsanani.

7. Yawan faduwan gaba.

8. Yawan ciwon kugu.

9. Yawon kaikayin ido.

10. Jin sanyi a tafin kafa.

11. Jin motsi a cikin jikinta kamar tana na yawo.

Wadannan sune kadan daga cikin alamomin da yake hana mace gamsuwa a wajen saduwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *