Akwai fa’ida sosai a wurin namiji ya kasance yana karfin power domin jin dadin raya sunnah da uwargida. Amma hakan ba abu bane mai saukin aiwatarwa, sakamakon karfin da mata suke dashi lokacin jima’i.

Idan har namiji yana so ya zama jarumi a wurin matarsa, to lallai yana dakyau ya amsa sunansa na “namiji” akan abinda ya shafi rayuwa ta aure. Don haka, Shafin mismob a shirye suke domin baku ilimi cikin sirri, saboda jin dadin rayuwar ku, wajen tabbatar da kun gamsar da iyalanku.

ABINDA ZA’A NEMA.

1. Albasa
2. Zuma
3. Ruwa

YADDA ZA’A HADA

Da farko zaka samu Albasa kamar guda daya sai ka bare da ka yanyanka kanana ka samu ruwa kofi daya,ka Nemo blander Ka zuba ruwan followed by albasar Ka markaɗe,sai ka juye a kofi ka kawo zuma chokali 5 ka zuba a ciki kasha da safe bayan ka karya.

Kayi haka kamar sati daya,amma fa idan kayi,kayi brush ma’ana ka wanke bakin ka,saboda itama tana hukunci kamar na tafarnuwa.

Allah yasa mu dace “karka sake a baka labari kar kuma a mata ba ai min addu’a ba,

2 thoughts on “MAGANIN KARFIN MAZA MUJARRABI”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *