Mata Sunfi Jaraba A Lokacin Sanyi. A dabi’ance, mata sunfi maza jaraba a lokacin yanayin sanyi. Su kuma maza a lokacin zafi.

Sai dai ana iya samun sauyi game da hakan ga wasu mutanen. Amma kamar yadda bincike ya tabbar su mata jarabansu na son jima’i yana karuwa ne da kashi 15 a lokacin da ake sanyi.

Sai dai kuma bincike ya tabbatar da cewa, ‘ya’yan marainan maza yafi tara maniyi a lokacin sanyi shi yasa aka fi samu daukan ciki a watannin sanyi fiye da lokacin zafi.

A lokacin sanyi mata suna son samun dumi a jikinsu, wannan yasa idan suna da aure suke makalkalewa mazajensu. A sakamakon hakan kuma sai sha’awarsu a motsa sai kuma a shiga jima’i. Don haka a kullum idan za ayi sanyi ma’aurata su kwanta tare a kullum sai sunyi jima’i.

Koda sanyi AC ne yayiwa mace yawa ya ratsamata fata, burinta kawai taji ta rungumi namiji koda kuwa ba jima’i zasu yi ba. Shi kuma bamiji rungumarsa keda wuya zai motsa. Motsawarsa keda wuya zai bukaci jima’i. Sai ake ganin kamar maza sunfi jaraba lokacin sanyi ba haka bane.

A lokacin sanyi mata masu tsafta sunfi kula da jikinsu. Hakan yasan fatarsu take yin kyau da kyallen da ke sa jikinsu yayi laushi. Yadda da zaran ta kusanci mijinta sai taushin jikinta ya debeshi. Sai runguma, sai sha’awa ya motsa..

A lokacin sanyi mata sunfi maza samun koshin lafiya a cewar bincike. Wannan lafiyan dake gudana a jikinsu sanyi na shigansu sai sha’awarsu ya motsa. Sai kokarin rungumar miji, daga nan kuma sai a warware mata sanyi.

Mace koda mara aurece a lokacin sanyi tana bukatar sammu wani abu ta runguma koda kuwa filone. Akasarin mata sunyi tunanin yin aure a lokacin sanyi. Hakan yasa jarabarsu ke tashi koda kuwa basu da aure.

Daga nan sai neman abunda zata runguma taji dumi koda kuwa kenwarta ce.

SAI DAI KUMA WASU MAZAN BASU IYA JIMA’IN YADDA YA KAMATA:

Ga abubuwan da za’a nema :

– Garin kimba
– Garin habba cokali 4.
– Zuma cokali 5.
– Ruwa.

Zaki samu gora na ruwa sai ka zuba wadanna kayan hadin cikin ruwan gora ka barshi yakai 6 hour sai ka sha karamin Kofi na ruwan maganin sau uku a Rana tsawon kwana 7.

AMFANIN WANNAN MAGANIN SHINE:

Lokuta da dama azzakarin mutum yana kankancewa ya koma karami, amma wannan magani yana taimakawa wajen ganin azzakarin ya dawo da martabar sa da kuma girman sa.

Insha Allah za’a samu biyan bukata.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *