A yayin da wasu mata suke son Namiji wanda zai iya kasancewa dasu na a kalla minti 30 zuwa sama,sai ka samu shi Namijin ko minti 5 ta kirki baya iyawa.
Wasu matan kuma suna da bukata na akalla ayi jima’i dasu sau 3 a dare,sai ka samu daya ma sai anyi dabaru ake iyawa, wanda hakan yana jawo sabani tsakanin ma’aurata.
To Indai kana daya daga cikin wadan da suke cikin wannan hali, kayi kokari ka hada wannan sirrin kayi amfani dashi insha Allah zaka dawo da martabar ka a wajen iyali.
Abubuwan da za’a samu :
1. Kammun (Cumin seed)
2. Hulba (Fenugreek)
3. Citta (Ginger)
Yadda zaka hada.
Zaka samo garin kammun Babban chokali guda 7 sai hulba babban chokali guda 4 sannan citta garin ta Babban chokali guda 2 duka a hade waje daya a dake su sosai.
Yadda za’a sha shine ana zuba rabin karamin chokali a madara ta ruwa ko nono ko yugourt ko kunu ko koko asha safe da dare na tsawon sati 3 insha Allah ana dacewa.
Allah yasa mu dace