- Advetisement -
Home Magunguna MAGANIN CIWON SANYI NA MAZA DA MATA

MAGANIN CIWON SANYI NA MAZA DA MATA

0

 

AKWAI ALAMOMIN DA MUTUN ZAI GANE YANA DAUKE DA CIWON SUNE KAMAR HAKA.
ALAMOMINDA KE NUNA MACE NA DAUKE DA CUTAR SANYI

– Jin Zafi Lokacin Jima’i
– Kaikayin Gaba
– Fitar farin ruwa agaba
– Gushewar Sha’awa
– Warin gaba.

ALAMOMIN SANYI NA MAZA

– Kankancewar Gaba
– Saurin Inzali
– Kaikayin Matse matsi
– Kaikayin Gaba
– Gushewar Shaawa, Da Sauransu.

ABINDA ZA’A NEMA

– Namijin goro guda 5
Citta mai yatsu guda 4, ko 5
Tafarnuwa guda 3 ko
– Lemon tsami guda 1.

YADDA AKE HADAWA

Sai ayanka su kanana Kuma a jajjaga su, Shikuma lemon tsamin a yanka shi a matsa Ruwan acikin tukunya Kuma ajefa bawon aciki a tafasa su duka, A tace kafin asha, a zuba zuma idan za’asha dan yayi dandano, Asha rabin kofi sau uku 3 a Rana na tsahon sati 2.

Insha Allahu za’a sami waraka idan an jarraba.

READ ALSO:  HANYOYIN DA ZA'A KARA KARFIN AZZAKARI DA MATSALAR SAURIN KAWOWA

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here