Idan ka karanta kayi share zuwa yan uwa domin su amfana, saboda wannan magani yana da matukar muhimmanci.

Duk mai fama da matsala ta basir ko dattin ciki ko cushewar ciki ga wannan ingantacciyar hanya wacce zaibi domin samun sauki da warama.

– Lemon-tsami guda uku tsamiya guda uku
– Jan-gauta guda uku
– Barkono guda biyar
– Sabulun sha(Tukash sha) kamar girman lemon tsami.

Dukkan wadannan abubuwa idan aka tashi sai a hade su waje daya a jika, su kwana a jike. Kullum sai a tsiyayi rabin kofi a sha da safe kafin a ci abinci. Ana diba ana kara ruwa, har sai ya salamce sannan a zubar.

Wannan magani ne na Basur sadidan. Indai aka hada shi za’a warke, a rabu da shi da yardar Allah.

Sai dai kuma masu fama da gyambon ciki (Ulcer) basa sha.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *