Ga dukkan mutumin dake fama da rashin ƙarfin mazaƙuta ko gaba a taƙaice, babban abinda ya dace dashi shine ya nemi magnin da zai zame masa sanadiyar samun waraka domin jin dadin sa wajen gamsar da iyalinsa.

Wannan dalili yasa zamu yi muku bayani game da yadda zaku haɗa maganin ƙarfin azzakari domin samun cikekken bakin magana da alfahari da kai, tare da amsa sunan namiji a wurin matar ka.

Abubuwan da zaku nema wajen wannan haɗin sun haɗa da :

1 kurinjal
2 lemon grass
3 yayan yakuwa
4 yayan kabewa
5 citta
6 kananfari

YADDA ZA’A HAƊA SU :

Za’a samu waɗannan abubuwan sai a niƙa su a wuri ɗaya sannan a rinƙa zubawa a cikin shayin da babu madara ana sha.
InshaAllahu zaku sha mamaki, kuma zaku bamu labari.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *