Ruman yana ɗaya daga cikin ƴaƴan itatuwa dake da alfanu ga lafiya a jikin ɗan adam, tun daga ƙarin kuzari, bada kariya daga cututtuka, taimakawa wajen narkar da abinci, gyaran fata har zuwa gyara da inganci na wasu manyan sassan jiki.

Ruman yana magungunan cututuka waɗanda suke damun al’umma kamar haka ;

.
Rage kitse wato ( slimming).
Sanƙara, ko kuma Kansa
Kare garkuwar jiki
Ciwon Mara
Cututtuka nau’in Bakteriya
Ciwon Olsa
Ciwon Asma
Mura da Tari
Ciwon Hanta
Ciwon ƙashi
Tsutsar ciki
Kaikayin Jiki

Sarrafa shi ta hanyoyi mabanbanta kesa yayi aiki a jikin mutum kamar yadda ake buƙata.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *