Ƙarancin sha’awa ana iya ɗaukar ta a cikin ajujuwa na matsaltsalun dake damun ɗan adam, musamman a ɓangaren daya shafi auratayya da kuma biyawa juna buƙata a lokacin da biɗar hakan ta taso.

Mutane da dama suna neman magani da kuma hanyar da zasu bi domin tabbatar da ganin komai yayi kyau, amma kuma abin yana gagara sakamakon/sanadin rashin yin magana ko kuma taɓo batun ɓangaren ga makusanta, ƴan uwa, abokai da kula masana a fannin lafiya.

Don haka duk wanda yake da matsalar ƙarancin sha’awa, to yayi sauri da hanzari wajen neman magani domin gyaran ɓarakar da zata iya faruwa a gaba tsakanin sa da mai ɗakinsa.

Idan ana son a magance, a nemi kayan haɗi kamar haka :

Man Yansun
Garin Habba
Garin Yansun

Yadda Zaki Haɗa :

Zaki samu garin habba da garin yansun ki hadesu guri daya ki tafasa idan ya tafasa sai ki tace ruwan ki zuba man yansun din a cikin ruwan ki juya sai ki dunga sha, ki yawaita shan kuma zaki sha na tsawon sati biyu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *