Ingantaccen Karin karfin Maza mazakuta yana da matukar muhummanci ga maza, domin sautari maza kan samu matsalar biyawa iyalansu bukata saboda irin wadannan matsalar kai a karshema wata macen saki zata nema kai tsaye daga wajenka saboda wannan damuwar.
Insha Allahu wannan magani da zamu bayar a kasa bama iya karin karfin mazakutar ya boy saya ba zai karawa mazakutarka Girma, Karfin Jure Jima’i, da kuma magance matsalar sanyi ko wanne iri ne insha Allahu.
Abubuwan Da Yakamata Ka Nema :
– Albasa.
– Tafarnuwa.
– Zuma.
– Citta.
– Kanunfari.
Yadda Zaku Hada Maganin Cikin Sauki :
Zaka dauki Albasarka mai kyau saiku nikata sosai tazama ruwa. Saika kawo tafarnuwarka saika nikata itama amma ruwan nikan tafarnuwar yazama kasa dan kadan.
Cittakar kuwa da Kanunfari dinka saika dakasu sosai soma.
Bayan ka gama da wadannan abubuwa saika samo kofi da cokali saika debi kamar cokali biyu na Albasa, cokali biyu na Tafarnuwa, cokali biyu na Kanunfari da kuma cokali biyu na Citta, akarshe saika debi cokali kamar Hudu na Zuma saika hadasu gaba daya a kofin nan saika juya sosai kashanye duka.