Duk matar da take son taji tana tsiyayar da ruwa idan ana jima’i da ita,kamar an fasa danyen kwai,ko mijin da yake buqatar yaji matarsa a jiqe sharkaf a cikin ni’ima to su samu wadannan abubuwa kamar haka.

1.CHUKUI
2.MADARAR SHANU
3.ZUMA
4.AYABA

Ga yadda za’a ai amfani dasu…

Ki dama cikui din naki da madarar shanu din zalla,saiki zuba zumar a ciki,amma karki sanya sukari,ki rinqa sha sau 2 a rana safe da yamma,bayan kinsha kici ayaba guda biyu,kiyi haka har kwanaki uku,daganan saiki shiga turakar maigida dazarar kun fara jima’in zakiga yadda HQ dinki zai rinqa tsiyayar da ruwa kamar an fasa danyen kwai.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *