A yanzu ina dauke da wata fa’ida mai tasirin gaske wacce nayi mata lakabi da”karka sake a baka labari”kuma wannan fa’ida duk wanda ya jarraba ta insha Allah zaiga sakamako mai kyau,kuma zai min addu’a.

A baya na bayarda wata makamanciyar wannan amma wannan daban dake da wancan kuma tafi waccan karfi da tasiri,kai dai “karka sake a baka labari.

ABINDA ZA’A NEMA.

1. Albasa
2. Zuma
3. Ruwa

YADDA ZA’A HADA

Da farko zaka samu Albasa kamar guda daya sai ka bare da ka yanyanka kanana ka samu ruwa kofi daya,ka Nemo blander Ka zuba ruwan followed by albasar Ka markaɗe,sai ka juye a kofi ka kawo zuma chokali 5 ka zuba a ciki kasha da safe bayan ka karya.

Kayi haka kamar sati daya, amma fa idan kayi,kayi brush ma’ana ka wanke bakin ka,saboda itama tana hukunci kamar na tafarnuwa.

Allah yasa mu dace.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *