Wasu matan sai mutum ya rasa wurin da tunanin su yake, musamman wadanda mazajensu keyi musu gori akan rashin dandano da suke dashi a yayin da ake yin jima’i ko kuma raya sunnah dasu.

Shafin mismob zai kawo muku yadda mace zata koma tamkar gimbiya a wurin maigida, ba don komai ba sai don dadinki da yaji lokacin da yake saduwa dake.

Abubuwa na musamman wadanda basu wahala wajen samu, sune za’ayi amfani dasu wajen wannan gagarumin hadi mai abin mamaki. Abubuwan kuwa sun hada da :

– Bita zai zai
– Kirfat
– Kanumfari
– Minannas
– Citta
– Mazarkwaila

Yadda Zaki hada

Zaki dora tukunya a wuta kisa ruwa sannan kisa wadannan kayan, idan suka dafu sai ki tace. Abu na gaba da zaki yi shine sai kisa mazarkwaila da zuma, ki mayar kan wuta har tsawon minti 5. Daga nan kuma sai ki sauke daga kan wuta. Sai ana sha safe da yamma har zuwa lokacin da zai kare.
Wannan tsumi ne maikyau ku jarraba kugani, daga baya ku bamu labari ta comment section.

Allah ya bamu nasara.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *