Ni’imarki ita mafi daraja a wurin mijin ki, sannan kuma abar alfahari a gareki. Don haka, shafin “mismob” suka ga ya dace su kawo wa uwargida hanyar da zata bi ta kasance cikin ni’ima a kankanin lokaci.

Wannan magani yanasa Ni’ima ne cikin yan dakiku kadan kuma zai baki mamaki domin oga zai Lume a ciki lokaci guda zaiji kamar ya sanyata a wani katafaren kogi ne saboda yawan abun dadi.

Ba tare da Bata Lokaci Ba Maza Ki Nemi:

– Kannufari.
– Kuka.
– Madara.

Yadda zaki Hada Yar uwa :

Kisamu Kannufari mai kyau saiki daka yazama gari, Kisamu garin kuka dinki mai kyau saiki hadesu wuri daya.

Yar uwa kisamu madarar Ruwa saiki zubata a kofi saiki dinga diban wannan garin naki kina zuba a wannan madarar ruwan ki juya sosai ya juyu saiki shanyesu shikenan kijira lokacin

Abin Lura:

Zakiyi wannan hadin haka kamar awa biyu ko uku kafin kwanciyarku. Allah ya temaka yasa mudace. AMEEN.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *