HANYA TA (1) Shafa man ayu akan azzakari ko kuma jika gaban ayu a rinka wanke gaba da ruwan yana tsayarda jijiyoyin azzakari saidai bazai hana maniyi saurin zuwaba amma koda maniyi yazo da wuri sha awa bata tafiya zaka cigaba harka gamsarda uwargida
HANYA TA (2) Ana iya hada furen dabino da hanno da tsintsiyar maza da sauyar hankufa a dakasu arinka shansa da shayi me lefton yana kara karfi da tsayi
HANYA TA (3) na uku nayi bayaninsa abaya kuma yafi kowanne aiki wato azzakari yayi karfi lokacin sha awa maniyi baya tahowa da wuri garin sauyar gaude, garin hulba, garin Habba, gadalin ma’aurata, garin mai bauna, sassaken dandan, da kuma ganyen zurma, duk zaka dakasu waje daya kasha da zuma, koda shayi wanda babu madara.
HANYA TA (4) Amfani da sexy copy a ruwan shayi shima yana taimakawa namiji wajen jure jima’i ba tare da azzakarinsa yayi sanyiba wato zaka zuba garin a ruwan shayi wanda babu madara ka shanye.
Allah yasa mu dace.