Home Magunguna Duk matar da take bukatar karin girman nono ko cikowarsa ga maganin...

Duk matar da take bukatar karin girman nono ko cikowarsa ga maganin da zatayi amfani da shi

0

Maza da yawa suna son suga kirjin mace ya ciko ya tsaya yayi kyau ko babu komai akwai kyawon gani, wasu kuma basu damu da wannan ba, amma da yawa maza suna son sa sosai domin yana da nashi rawar da yake takawa a wajen kwanciya yayin wasanni.

Sannan yanmata da yawa suna samun kalubale daga samari idan suna da kananan halitta ta nono, wasu kuma da auren nasu amma sun bari ya zube ya lalace ya zama babu kyawun gani.

Wata haihuwarta bata wuce daya ko biyu na amma idan ka ganta, sai kana tambayar shin ita din wata uwar marayu ce ko kuwa, saboda duk ta bari sun zube sun lalace.

Ga hanyar da za’a bi domin gyarawa, tare da kara musu kyawun gani.

ABINDA ZA’A NEMA :

– Garin plantain (Filenten) gwangwani 2 da rabi.
– Garin hulba gwangwani 1
– Shinkafar tuwo gwangwani 1.
– Gyada rabin gwangwani.

Dukkan su za’a hade su waje daya a dake su sosai, sannan a rika salala (kunu) dashi a rika sha da safe kafin a karya zuwa tsawon wata daya.

InshaAllah wannan hadin bayan gyaran Nono da yake, har gyara jiki yake da karin kiba wajen gyara jiki.

READ ALSO:  Ingantaccen Maganin Karfin Maza (Mazakuta)

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here