Idan kina so ki zama yar caras – caras, ki koma sawai-sawai dake, to sai ki rage tumbi da tebarki ta hanya mafi sauki, wadda babu cuta ko illa a tattare da ita.

Abubuwan da za a nema kamar haka :

– Lipton
– Rehan
– Naskafi
– Lubban Zakara
– Suga.

Yadda Zaki Hada Shine :

Ki hada wadannan kayan hadin ki rinka shayi da su a kullum safe ds yamma. In sha Allah za ki ga yanda zaki koma, yar sawai-sawai ki murje ki goge kuruciyar ki ta fitor, sai ki ga kin zama abin so a wajen miji.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *