Mata da yawa suna bukatar suga hips dinsu ya ciko tun basuyi aure ba saboda yanda yake daukar hankalin da namiji to ballantana amarya, wadda ita tafi cancanta ta samu hips domin daukar hankalin oga, kuma yana kara saka namiji yaji ya gamsu da matarsa.
Kafin kiyi amfani da maganin karin hips, abinda ya kamata ki fara sani shine yaya yanayin jikinki yake? Ya dace ki kara hips ko kuwa A’a?

Abinda nake nufi shine akwai mace Wanda taketa kiba ita
wannan batada matsakar wannan koda yake ana samu wacce kibarta tafi yawa ta sama.

Akwai kuma mace wacce take bata da kiba amma tana da breast (nono) sosai, to irin wadannan zaka samesu basuda wadataccen hips, irinsu sune ya kamata surinka kokarin amfani da maganin karin hips, amma mace wacce bata da nono sosai tun tana budurwa ana samun ta da hips, itama wannan babu ruwanta da wani maganin karin hips. To idan kinga ya dace ki kara hips ga hanyoyinda zakibi in Allah ya yarda zakiyi nasara :

1. Kisamu dankali na hausa ko na turawa, ki dafashi saiki yanyankashi sannan ki dakashi ki zuba acikin nono ko madara peak, sannan ki zuba zuma ki gaurayashi sosai kisha zaki iyayinsa sau3 Ako wanne sati tabbas wannan hadin har ni ima yana karawa mace.

2. ko kuma ki samu kankana, ki yanyankata da gwanda, itama ki fereta sai kabewa itama ki yankata kokumba (gurji), shima haka da tumatur, sai ki yyankashi ki wankeshi duk kiyi markadensu waje daya ki tace ruwan kinasha sau2 a rana Shima wannan yana kara hips sannan yana karawa mace ni ima.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *