Kasashen Labarawa da wasu Kasashen da su kaci Gaba, Mazajensu kanyi amfani da Wannan Ha’din kafin suyi aure, ba wai se ma Gaban ka ya Kankance ba, amma dai Yafi amfani ga Wanda Gabansa Ya noke Ya kankance kamar na ‘Dan karamin Yaro.

Wallahil azeemi Indai Matsar Kankancewar Gaba ne kayi wannan Magani zakazo da Godiya dasa Albarka.

YADDA ZAKA HADA:

1-Garin Kusbara chakali biyu (2) amma fa kacewa me Maganin Islamic Tsakaninsa da Allah Yabaka me kyau dan kai bakasanshi ba, ko ka bawa amintaccen Me maganin Islamic daka Yarda dashi Yasayo maka.

2-Kwai (Egg) guda biyu ko uku (3)
3-Man Zaitun Dan Misra (Olive Oil) shine asalin me kyau Yana nan akaramar kwalba.
4-Zaitu-Jirjir (Eruca Oil)

Inkasamo Wa’dannan kayan dukansu, seka Tankade Garinka na Kusbara, ka ‘Debi chakali Daya da rabi in babban chokaline, In kuma karamine chokali biyu.

Se ka Fasa Kwan ka guda biyu ko uku (Two to three Eggs), ka debi Garin Kusbarar nan naka, kana Gaurayawa Har ya gaurayu sosai, seka zuba Mayin Zaitun ‘dinnan naka shima, dashi zaka soya kwan ba da man Gya’da ba, In kwan Ya Soyu seka Sauke shi, se ka cinye kwan ka, minti Goma ko Sha biyar kafin ka kwanta barci.

Sannan Inkazo kwanciya se ka ‘Dauko Wancan Mayin naka na ZAITU-JIRJIR ba man Zaitun daka soya kwai dashi ba, se ka Shafe Gabanka (Azzakarinka) dashi, In Yakai minti 10 zuwa minti 15 sekaje ka wanke da ruwan ‘dumi, in ya bushe yasha Iska, seka kara Shafe Gabanka dashi, shi kuma a Haka zaka barshi ajiki har Gari Ya Waye.

Insha Allah inde kayi na tsawon kwana Bakwai Wallahi sekayi mamakin Yadda Gabanka ze sauya ya koma babba! Kuma zakayi mamakin yadda zaka fidda cutar sanyin dake Jikinka.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *