Ingantaccen  karfin Maza ma’ana mazakuta yana da matukar muhummanci ga rayuwar maza musamman bangaren zamantakewar iyali, domin sautari maza kan samu matsala wajen biyawa iyalansu bukata saboda irin wadannan matsalar da suke fama da ita, wadda a karshema wata macen saki zata nema kai tsaye daga wajen abokin rayuwarta saboda wannan damuwar.

Insha Allahu wannan magani da zamu bayar a kasa bama iya karin karfin mazakutar ya boy saya ba zai karawa mazakutarka Girma, Karfin Jure Jima’i, da kuma magance matsalar sanyi ko wanne iri ne insha Allahu.

Abubuwan Da Yakamata A Nema Domin Hada Wannan Maganin Sune :

1. Citta

2. Zuma

3. Kunun fari

4. Albasa

5. Tafarnuwa

Ga yadda zaku hada maganin cikin sauki.

Za’a samu albasa mai kyau sai a nikata sosai tazama ruwa. Sannan a kawo tafarnuwa sai a  nikata, amma ruwan nikan tafarnuwar yazama dan kadan.

Cittakar kuwa da Kanunfari ana dakasu sosai suyi laushi.

Bayan ka gama da wadannan abubuwa saika samo kofi da cokali saika debi kamar cokali biyu na Albasa, cokali biyu na Tafarnuwa, cokali biyu na Kanunfari da kuma cokali biyu na Citta, akarshe saika debi cokali kamar Hudu na Zuma saika hadasu gaba daya a kofin nan saika juya sosai kashanye duka.

Wannan hadi a  rana sau biyu kawai za’ayi, kuma insha Allahu za’a samu kyakyawan sakamako.

Allah ya bada sa’a.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *