Yadda zaku haɗa maganin ƙarin girman nono da hanashi zubewa cikin sauki maganine mai inganci sosai.
Yadda zaku haɗa sahihin maganin ƙarin girman nono ko hanashi zubewa, idan kuma ya zube ne to zai tashi cikin ƙanƙanin lokaci inshaAllah…….
Abubuwan da za’a nemo :
(1) ƙwallon tunfafiya ku shanyashi cikin rana ya bushe sosai A dakeshi ya koma gari.
(2) sai kunemo busashshiyar Aya itama a daketa ta koma gari.
(3)sai anemo ganyen idon zakara shima adakeshi ya koma gari.
YADDA ZA’AYI AMFANI DASU
(1) GANYEN KWALLLON TUNFAFIYA : azuba kamar chokali HUƊU
(2) GARIN AYA :azuba kamar chokali biyu.
(3) GARIN IDON ZAKARA : a zuba kamar chokali ɗaya
Sai a hade su wuri guda a dunga sha da madara ko nono sau biyu a rana……safe/da yamma.
Komin yadda nono ya zube zai tashi tamkar na budurwa.
Ga budurwa kuma yana hana nono zubewa.
Masu ƙananan nonuwa yana ƙara girman mama cikin kasa da sati guda inshaAllah zaki mamakin yadda zasu ciko…