Yadda zaka magance matsalar inzali da wure shine ta hanyar amfani da maganin gargajiya na asli wanda babu kwaya a cikin sa,domin samun ingantaccen kuzari na har abada.
Wannan hanya zata magance maka matsalar raunin gana saurin inzali dàttin mara.
– Citta mai kogo.
– Namijin goro.
Yadda za’a hada shine idan aka samo namijin goron sai a busar dashi sannan a samu yayan citta mai kogo a hada a dake sosai.
Zaka iya zubawa a cikin zuma, ka rika shan chokali 1 sau biyu a rana.
Za kuma ka iya sha a cikin nono, ko madara ta ruwa rabin chokali sau biyu a rana.
Tsawon sati 2,amma kafin ka fara ganin aikin sa,sai kayi kamar tsawon kwana 3 kana sha,domin yana bin jiki ne.