Idan kinason haɗa zumar mata akwai kayan haɗi na musamman da zaki nema kamar haka.

Yayan minna nas
Kanunfari
Bawon kabewa
Bawon kokumba
Bawon kankana
Zuma

Bayanin yadda za’a haɗa;

Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki dakesu su zama gari ki dunga sha da zuma, hmmmm yar uwa zaki san kin sha hadin zumar mata.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *