Kasancewa cikin nishadi tare da iyali abu ne mai matukar kayatarwa da jindadi ga ma’aurata, musamman ta bangaren wasanni da ake yi kafin a kwanta saduwa da uwargida ko kuma maigida.

Dalilin kuwa anan shine, jima’i yafi dadi ga ma’aurata a Lokacin da kowa sha’awar sa ta motsa, sannan kuma kowa yana cikin farin ciki da nishadi.

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;

– Garin fijil
– Garin si’itir
– Ruwan albasa
– Garin zaitun
– Zuma

Yadda Zakiyi Wannan Hadi :

Zaki samu wadannan kayan hadi sai ki hada su guri guda ki gauraya bayan ki gauraya sai ki zuba zuma ki dunga sha.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *