Indai kasan ka taɓa yin wasa da (AZZAKARINKA) wato ISTIMNA’I ko masturbation, koda ka kai shekaru da dama da dainawa, to lallai ka karanta wannan post ɗin.
Istimna’i ko Masturbation aturance shine: Wasa da al’aura, har a samu fitar maniyyi. Wannan yana nufin yin amfani da tafin hannu ko ɗanyatsa da nufin samun gamsuwar jima’i.
Wasa da Al’aura ga maza, sukan yi amfani da Sabulu ko Mai ko wani abu mai yauƙi da santsi ta hanyar mulmula Azzakarinsu har su biya bukatar su. Amma mata, suna amfani da yatsa ko kyandir ko wani abunda za su tura cikin gabansu, har su biya bukatar su.
Yin wannan ɗabi’a yana gadar da tarin matsaloli ga rayuwar mutum, tayanda yake kassara jijiyoyin
gaban namiji kai harma da ƘWAƘWALWA. Koda kayi shekaru da dainawa waɗannan matsaloli sai sun riskeka.
CUTUTTUKAN DA ISTIMNA’I KE HAIFARWA:
Bincike ya tabbatar da cewa; istimna’i yana haifar da matsaloli ga lafiya ɗan Adam kamar haka:
1.Yana haifar da matsanancin ciwon ciki ko mara ga maza da mata.
2.Yana kumbura mataina
3. Yana shafar lafiyar jijiyoyin da suke da alaqa da fitar maniyyi.
4. Yana sa jin zafin fitar fitsari.
5. Yana rage qarfin namiji da mace wajan saduwa.
6.Yana sa kankancewar gaba.
7.Yana sa saurin fitar maniyyi.
8. Yana sa tsinkewar maniyyi.
9. Yana haddasa ciwan daji.
10. Yana jawo aljanu.
11. Yana kawo ciwon ƙashin baya.
12. Yana hana haihuwa.
13. Yana kawo qurajen gaba masu wuyar magani.
14. Yana rage kaifin kwakwalwa.
15. Yana rage kaifin gani.
16, Yana sa karkarwar jiki.
17. Yana sa rashin nutsuwa da kuncin zuciya.
18. Yana kawo ƙaramar hauka da bukatar kadaici.
19. Yana sa yawan mantuwa.
20. Yana bude farjin mace. Dadai sauransu.
Yawanci waɗannan matsaloli basa bayyana sai bayan mutum yayi aure, wanima sai yayi shekaru da dainawa, sannan wasu daga cikin waɗannan matsalolin zasu fara bayyana.
YADDA MUTUM ZAI MAGANCE MATSALOLIN DA ISTIMNA’I KE JANYOWA DA KANSA.
– Rabin kankana.
– Garin Zaitun.
– Garin Na’ana’a.
– Citta, kaninfari, Masoro.
– Ruwa Lita 3
A yanka kananan harda bawon ta, sai a zuba garin zaitun da kaninfari da masoro cikin ruwa Lita 3 sai a dafa ya Kai 30 minutes sanna a sauke idan ya huce sai a sha Kofi daya tsawon sati biyu.
Wannan haɗin shima yana taimakawa ƙwarai da gaske wajen magance matsalolin da Istimna’i ke janyowa.
– Garin zaitun.
– Kaninfari.
– Garin habbatusauda.
– Zuma
A haɗa waɗannan kayan a tukunya a tafasa a riqa shan kofi dai dai, sau uku a rana.
Ga wanda yake son ingantaccen maganin matsalolin ISTIMNA’I ko wane irine, to akwai mu da haɗaɗɗen maganin duka ɗaya.
wannan magani cikin ikon ALLAH, yana dawowa da mutum cikakkiyar lafiyarsa, kamar bai taɓa samun wata matsala ba. Ga mai bukatar warkewa daga dukkan nau’ikan ciwukan istimna’i to yayi amfani da wannan maganin za’a samu lafiya da ikon Allah.
Ina bukatar wannan hadin