‘Yan uwa da dama suna afkawa aikata istim’nai duk don kaucewa aikata zina wanda wannan yana da matukar illa ga lafiya da kuma jawo matsaloli gashi kuma sabon Allah ne.
Baya ga cutar da kanka da kake akwai matsalolin da zaka same su ta wannan hanya,wanda daga bisani bayan ka dena zaka rika fama da lalurar da zakai ta neman magani amma Kaga babu sauyi
Kaita zuwa asibiti ana ce maka baa ga komai ba,kuma gashi a jikin ka kana jin matsala kumq kana gani.
A bayanin mu daya gaba ta mun kawo ilollin:
Amma wannan bayani da zamuyi bayani ne na bangaren kankancewar Azzakari ko saurin kawowa ko rauni saboda haka sai a nemi wandan nan
ABINDA ZA’A NEMA:
1. Man kaninfari
2. Man habbatussauda.
3. Man Na’a Na’a
Za’a hade su waje daya yawa daidai,sai a rika shafe Azzakari dashi a hankali na kamar minti daya,zaa barshi awa 2 sai a wanke kullum haka zaka rima yi kamar wata guda.
Insha Allah zaka samu waraka.