– Madara ruwa ko gari.

– Kustulhindi gari.
– Citta gari ko ruwan.
– Zuma mai kyau.

Yadda za a hada…

A samu Madarar mai kyau yar waje ko peak milk da sauran madara dai mai kyau, za’a tsiyaya ruwan chitta ko garin citta daidai misali. Sai a samu garin Kustul Hindi cokali daya a zuba aciki, daga nan se a sanya zuma daidai Misali se a shanye hadin duka, Minti 30 kafin kwanciya.

MAGANIN KARFIN AZZAKARI DA MAN JIRJEER

– Man jir jir
– Garin jir jir
– Ganyen jir jir

Duk wanda akayi amfani dashi ya wadatar. Cinsa ko shansa kawaiya wadatar shi Man Jirjeer yana Qone majinar kwankwaso, da majinar Qirji. Don haka yana Qara ma Namiji Qarfi matuka.

Wadanda suke zaune a Qasashen Larabawa kamar Saudia ko Misra zasu iya samun ganyensa ‘danye cikin sauki. za a saka a abinci ko ama kwada aci.

KARFIN AZZAKARI DA MAN HABBATUS SAUDA

Abubuwan da za’a samu :

-Ganyen na’a na’a danye ko busasshe.
-Man habbatussauda.

Za ayi tafasa ganyen na’a na’a din da dan yawa haka kamar shayi. A zuba mas Man Habbatus Sauda cokali daya sannan asha. Safe da dare kafin kwanciya. in shaa Allah yana bada maana sosai matuka.

QARFIN AZZAKARI DA KWAN TATTABARA KO KWAN KAZA

A nemi Qwan Tattabara ko Qwan Kazar gida guda biyu ko uku, a zuba garin habbatus Sauda cokali guda aciki. Agauraya a soyashi da Man Habbatus Sauda ko Zaitun masu kyau aci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *