A samu Muruci danye, sai a shanya ya bushe. Sai a hada da kanunfari da citta a daka. Sai ya dinga zubawa a shayi ba madara yana sha. Wannan hadin ze kara masa kuzari.

Ko a hada zangarniyar zogale da citta da kumfari da masoro a daka. Sai ya dinga zubawa a abincu yana ci. Wannan hadin ma na karin kuzari ne. Hakanan ma in mutum yana cin dafaffen muruci, to zai qara ma sa karfi.

Sannan ya siyi gaban(Azzakar) dan maraqi ko dan Akuya wanda ba a yi wa fid’iya ba, a dafa masa da kayan kanshi ay masa miyar kuka da shi ya dinga ci. Wannan hadin ze kara masa tsayi da kauri. A samu gurji ai masa juice dinsa ya dinga sha da zuma. Shi wannan hadin yana kara yawan ruwa ne da kuma dogon zango.

Sannan ya samu man kaunfari ya dinga shafawa a gaban na sa. Kuma ya dinga shan man kanumfarin cokali daya kullum. Yin hakan yana maganin noqewa da qanqacewa da rashin miqewa. Ka samu giginya ai maka juice din ta ko ka dinga shan ta a haka kai da kanwar ta ka. Wannan yana kara nishadi. Shan rake shi ma yana taimakawa sosai ga mata da maza Sai kuma a guji yawaita amfani da lemon tsami da kanwa don suna rage karfi kuma suna rage sha’awa.

KANKACEWAR GABA

kamar yanda nayi bayani a shirinmu na baya zamurinka duba sahihan bayanai dangane da maganinda ya dace namiji yayi amfani dashi domin ya magance matsalar kankancewar gaba.. akwai mazakutar bujimi (sa) amma wanda ba a dandakeba ana dafa azzakarinsa amma lokacinda za a dafa baza asaka kafi zabo da maggi da gishiriba domin zasu iya hana maganin aiki bayan ya dafu sai aci kuma zaka iya dafawa sau biyu a wata daya…

sannan azzakarin ayu shi kuma dama bushashe ake samu a jikashi ya kwana sai namiji yasha ruwan sannan ya wanke gabansa da ruwan shima za ayi sau biyu a wata daya….
wadannan bayanan sun inganta idan namiji azzakarinsa bashida tsayi da kauri yanda zai gamsarda mace to zai iya jarraba daya daga ciki.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *