Duk wanda ke fama da karancin sha’awa, ko kuma yake son sha’awar sa ta zama dauwamamiya, ma’ana dai a kasance cikin halin da za’a kira shi/ta mai cikekkiyar lafiya, to sai mutum ya maida hankali wajen samo waɗannan abubuwan
– CITTA
– KANINFARI
– GARIN GORUBA
– KURKUR ( TURMERIC POWDER ).
– GIRFA( CINNAMON )
Yadda Za’a Hada
Idan aka sami waɗannan abubuwan guda 5 azuba su a turmi a dakesu, ariƙa dafa shayi dasu anasha, safe da yamma.
Za’a samu waraka daga wannan matsala din , Kuma sha’awa zata qaru sosai da izinin Allah.