Duba da yadda mutane da dama suke magana akan sha’awa tayi musu karanci har suna ikirari akan cewa babu wani jin dadi a cikin aure, idan aka dauke fa’idar da take da ita a cikin addini.

Bisa wannan dalili yasa muka gani ya dace ace mun kawo muku wannan kyakkyawan hadi domin magance matsalar rashin sha’awa dake damun ku.

Zaki samu kayan hadi kamar haka;

– Dabino
– Kwakwa
– Aya danya
– Danyen zogale
– Kankana
– Cukwi
– Mazarkwaila
– Nonon rakumi

Bayani Game Da Yadda Za’a Hada;

Zaki samu aya danya sai dabino ki cire kwallon da danyen zogale da kwakwa da kankana da cukwi sai mazarkwaila sai ki hada ki markadasu sannan ki dauko nonon rakumi ki zuba ki gauraya kina sha, zakiyi mamaki yadda zai dunga aiki a jikinki.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *