Ni’ima ita ce tunkaho da kuma alfaharin dukkan wata ‘ya mace. Domin a lokacin da ni’imar ki ta dauke, ko kuma ta ragu, to lallai wani babban al’amari ya sameta ta bangaren dakinta.

A wannan zamanin da ake ciki nayin komai don ceton kai a wurin miji, kula da gadon ki shine abu mafi a’ala wajen tabbatar da ingancin sa, da kuma lafiyar sa. Wanda abubuwa kadan ne suke janyo miji yace zai karo abokiyar zama.
Don haka uwargida ya kamata ki zage damtse wajen ganin martabar ki bata samu wata tawaya ba a wurin maigida.

Abubuwan da ake bukata wajen wannan hadin sun hada da :

– Kankana
– Gwanda
– Abarva
– Lemon tsami
– Madara

Yadda za’a hada :

Ki hadasu ki markada a blender sai ki tace, sannan ki matsa lemon tsami kadan, ki zuba madara peak kina sha.

Insha Allah za’a samu biyan bukata sosai.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *