Idan maigida yana da matsala wajen karfin gaba ma’ana karfina mazakuta wajan kwanciya jima’i ya nemi.

– Garin habbatus-sauda cokali 1
– Kwai guda uku ko biyu

Ana so kina zuba garin habbatus-sauda a cikin ruwan kwai, kina gauraya wa so sai kina soyawa Amma fa karki Bari ya soyu so sai kina yi masa yana ci ko wane lokacin.

Sannan yana da kyau ka yawaita cin kayan itatuwa ba maiko ba.

・ Cocumber
・ Zuma
・ Ayaba
・ Kankana

 

MAGANIN BASIR :

Duk mutumin da yake shan wahala a bayan gida saboda basir wani ma sai ya zubda hawaye. Don haka sai a samu wadannan abubuwan :

– Man zaitun
– Garin habbatus-sauda.

Za’a kwaba wadannan abubuwa, sai a turashi a cikin dubura sannan ana yin haka kamar kwana biyar ko goma.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *