Jama’a Barkan mudai da Sake Kasanchewa Da ku A Yau ma Mun Sake Kawo Muku Amsar Tambayar ku Ma’ana mun kawo muku maganin muhimmiyar matsalar nan ta karanchi Ruwan Maniyi.

Hakika Karanchin Ruwan Maniyyi Yana Haifar wa Da Da Namiji gagarumar damu wajen kwanchiyar aure kai harma da matar ka kana jefa ta chikin damuwa.

wasu daga chikin matsalolin karachin Ruwan maniyyi ga da namiji sune.

1. Zakaji Kana jima’i amma bakajin dadi sosai.

2. Zakaji Bayan Ka gama jima’i da matar ka se kaji wata muguwar kasala.

3. Zaka iya yin jima’i amma se bayan sati guda zaka kara jin sha’awar matar ka.

4. Zaka iya jin sha’awar yin jima’i amma se kaji baka son yi sabo da bachin ran idan kayi zaka ji ba dadi daga baya.

5. Sannan Matar ka ita kanta zatake fama da rashin biyan chikakkiyar bukata daga gurinka hakan zesa zaman ku ya zama babu kwar jini.

To Wani irin Hadin Magani Ya Kamata Kayi don maganche wannan Matsalar?

Akwai kuwa Maganin Da Ya Dache mubaku Ida har kuna tare da mu to kuyi wannan hadin zaku ga amfanin sa matuka.

1. Na Farko Zaku sami Tafarnuwa Dunkude Daya

2. Zaku Samin Ganyen Mangwaro amma ba manya ba ganyen ba kuma kanana sosai ba.

Sai ku daddaka su a turmi sama sama, sannan asa ruwa kamar kofi biyu, sai a dafa su. Sannan a tabbatar ya dahu sosai. Sai a samu rabin gwangwanin madara (Pick) a juye a cikin ruwan da aka dafa ganyen mangwaran dana tafarnuwa a juya.

Don haka kar a manta, dama ruwan kofi biyu ka dafa maganin da shi, to sai a sha kofi daya da safe kafin aci komai, kofi daya kuma da yamma har tsawon sati guda za’ayi hakan, za’ayi mamaki matuka idan akayi wannan hadin.

Sannan sharadin wannan hadin shine, ba za’ayi jima’i ba har tsawon sati guda, sai an tabbatar da angama wannan hadi.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *