Kasancewar citta nau’in iccene mai daraja wanda mutanen sin suka shahara da iya sarrafasa kuma duk wani nau’in magani na sa sha’awa ko karata da ita ake amfani.

Don haka ana daka citta agaurayata da garin kastul hindi sai azuba zuma da man kanumfari amotse su,sai arika shan babban cokali 3 sau 3,arana,amma za’ayi sati biyu anasha ko fin haka gwargadon girmanda ake bukatar gaban yayi.

*lSannan a yawaita shafa man tafarnuwa agaba duka kewayensa.

②. Ana samun kwan salwa afashe cikin kofi,sai azuba zuma da garin citta kadan akadasu sosai za’ayi hakan gab kwanciya,ana sha akwanta,amma adan motsa jiki. Sannan adanyi gudu(exercise) koda na 10min ne akalla ayi hakan tsawon week guda.

③. Asamu man kanumfari da garin h/sauda da zuma da ridi sai azuba zuma kwatankwacin robar yoghurt sai garin h/sauda rabin ledarsa,sai man kanumfari rabin kwalbar sai azuba ridin batareda ansarrafashiba ta soyawa ko makamancin hakan,azuba cokali 5,arika shan cokali 5,in za’akwanta safe da rana kuma cokali 2 ko 3 akarshe cin abinci,wannan yana magance saurin inzali dakuma kara girman gaba.

. Ana dafa duma ko kabushi ta hanyar basu tsoro karsu dafu sai asauke amarkade azuba madara peak ashanye.

Inaso kuma ku sani yawan shekaru na taka muhimiyar rawa akan girma da karfin azzakarin namiji. Domin ba yadda zaayi ace mutum yayi kamar yadda dan shekara sha takwas zai yi in yakai shekara 50 zuwa sama. ko da yake namiji zai iya ma mace ciki kome tsufansa. amma mace da zaran ta kai menopouse to ita da haiwawa to sai dai wani ikon Allah. Akwai wani bawon itace da ake kira dan kamaru in aka same shi a hada da jar kanwa kadan a tauna a hade ruwan. a gaskiya indai na kwaran aka samu zaa ga biyan bukata.

Dangane damatsalar kankancewar gaba,kamar dayawa akwai likitoci dadama dasukayi bayanai akai dakuma matsalolin dasukan jawo hakan,amma ni bayanin dazanyi anan kawai shine hanayar magance hakan.

Akwai magunguna kamar haka wadanda za’aiya amfani dasu insha Allahu gaba yakara tsayi dakuma kauri,dama karfi,zaa iya samo zaitul karua,da man Hulba,man Habba ahadasu yawan daidai da daidai,arika shafawa,akowanne lokaci,mussamankamar da daddare,dakuma dasafe,insha Allah idan akadau lokaci anayi za’ayi mamaki.

Sannan za’a iya samo garin fijil dazuma,amma yadda zaa hada shine idan akasamo zumar sai adorata akan wuta mara karfi,idan tadan dahu,sai asauketa azuba fijil din, sannan akara dorasu ahade,sannan asauke,arika amfani dashi wajan sha kamar sau uku a rana insha Allah gaba zaikara kauri,dakuma karfi.

Bayan haka zaa iya samo Galic capsult,wato capsul na tafarnuwa,arikashansa,kwaya daidai, ko kuma bibiyu insha Allah zaadace,domin wannan anjarraba.
Idan baasami capsult dinba,to sai arika amfani da Galic oil.arika shansa ati,ko kuma ruwan dumi, shima zaiyi,ammafa idan dazaa sami cpsult yafi.

Sannan za’a iya samo wadannan garuka kamar haka,garin kirya,danya,doraw,marke,faru,h
anno,baure,wanda keda ikon samunsu a sassakensu,to zai adakasu,tunsunadanyu,sannan ashanya,idan sukabushe sai ahada adaka,wanda zai iya samunsu agari to idan yasamu yarika sha da koko,ko kunu,ko shayi,ko madara,ko nono,ko ruwa,amma idan sansamune kanaso yama aiki sosai,mutum yarika shansa amadara,ko nono,wadanda ya tabbatar dakyansu,ko kuma madara irin wanda acikin sanadaran daaka hadata akwai irin madarar shanun nan aciki,wanda kuma baida halin samun wannan ,to sai yarika sha akoko ko nono mai kya,insha Allah zaayi mamaki sosai,domin wannan anjarrabashi,wajan karama gaba kauri,datsayi,dakarfi,sannan idan Allah yasa kayi dace yakarbeka,koda bayan lokaci,gabanka bazaikara kankancewaba,kuma,idan kadau lokaci kana amfani dashi to insha Allah,ko hankalinka na kwance,gaban mutum kwatakwata yanadaina irin tamukewar nan dayakeyi,ko yanakwance zakaga yananan dakaurinsa,kumaajarraba insha Allah aga ikon Allah.

Kuma massaman wannan hadin idan har yakarbi mutum kana shansa bazakayi minti ishirinba zakaji yafara aikinsa,domin bayan wannan aikin da duk yakeyi,yakan kara sha’awama da da namiji,domin cikin wadannan mintina danafadi zakaji alauranka yafara motsawa hakanan.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *