Matsalar zubewa ko kuma yakushewar nono abu ne na musamman da yake addabar mata a wannan lokaci, duba da dalilai masu tarin yawa dangane wannan al’amari.

A yau zamu kawo muku hanyar da zaku bi domin ganin kun dawo da martabar sa.

zaki nemi kayan hadi kamar haka;

Hulba
Waken soya
Gyada

Ga Bayani dalla dalla kan yadda za’a haɗa;

Waɗannan kayan haɗi ana niƙasu ne suyi laushi sosai da sosai, sannan a sai haɗa su wuri guda. Bayan haka kuma za’a rinka shan su tare da madarar gwangwani ta ruwa kamar Peak, ko kuma Olympic, kodai duk wadda ta samu.
InshaAllahu za’a samu kyakkyawan sakamako.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *