Dominn maganche Wannan matsala wato mura da tari a wannan lokacin sanyi shine muka kawo maku wannan faida mai mai matukar amfani, wannan faida ta amfani kamar haka.
1. Toshewar hanchi
2. Shakewar murya
3. Ciwon makoshi
4. Ciwon kai.
5. Masassara.
Abinda za’a nema :
– Habbatussauda
– Man zaitun
– Zuma
Bayani game da yadda za’a sarrafa :
Duk mai fama da daya daga cikin wadannan zai samu man habbatussauda kwalba daya man zaitun kwalba daya zuma kwalba daya zai hadesu waje daya ya garwayesu sosai yarika shan cokali biyu da safe biyu da rana biyu idan zai kwanta dayardar Allah zaisamu waraka daga matsalar dake damunshi.